Bayani kan maƙalaMarubuci, Mansur Abubakar, Abuja, Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Aiko rahoto daga, LagosMintuna 36 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 4 A Najeriya an sha samun raɗe-raɗi da zarge-zargen cewa sakacin likitoci da sauran ma'aikatan asibiti a Najeriya na jefa mutane da dama cikin haɗari a ƙasar, inda a wasu lokuta ake rasa rayuka. A kwana-kwanan nan,