user avatar
BBC News Hausa
@bbchausa
BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku
London
Joined December 2008
  • user avatar
    Shehin Malamin ya shahara sosai a duniya saboda iya karatun Alkur’ani Mai Tsarki. Allah Ya gafarta masa ameen.
  • user avatar
    Da fatan masu mainin sun tashi lafiya?🤝
  • user avatar
    Idan aka ambaci sunan Annabi Muhammad (SAW) mene ne ke zuwa ranku?
  • user avatar
    An saki Aminu Muhammad Adam.
  • user avatar
    Wannan budurwar ta rungumi sana'ar zayyana a Kaduna
    00:00
  • user avatar
    Da fatan masu jiran fashewar Pi sun tashi lafiya?🤝
  • user avatar
    Yau Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ya cika shekara 13 da rasuwa. An harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da yake jan sallar Asuba a wani masallaci a Kano, a ranar Juma'a 13 ga watan Afrilun shekarar 2007.
  • user avatar
    Allah Ya yi wa Ali Ƙwara Azare 'mai kama ɓarayi' rasuwa yau Juma'a bbc.in/38eSegB
  • user avatar
    Musulma kuma baƙar fata ta sake cin zaɓen Majalisar Wakilan Amurka 👉 bbc.in/36hTpJF
  • user avatar
    Wata 'yar Arewa mazauniyar Landan mai yi wa Wizkid kwalliya ta ce ba ta boye cewa ita musulma ce a wurin aikinta.
    00:00
  • user avatar
    Shin wai wane ne 'kwamaret'?
  • user avatar
    Peter Obi ya zabi dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party Datti Baba-Ahmed. Karin bayani: bbc.in/3yQKQEY
  • user avatar
    An yi jana'izar Agha Ali Bidaya, wanda ya yi aikin kula da kabarin Annabi Muhammad (S.A.W) ranar Litinin. Hakan ya faru ne kwana biyar bayan rasuwar Ali Idris, wanda shi ma ya yi aikin kula da kabarin.
  • user avatar
    A yau ne Rabilu Musa (Dan Ibro) ke cika shekara takwas da rasuwa. 😭 Da me za ku iya tuna dan wasan, kuma wane fim dinsa ne kuka fi so?