Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a nan muka zo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe Asabar idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin:
- Afrika Ta Kudu ta fara tasa ƙeyar 'yan ci-ranin da suka fito daga ƙasashen Afrika
- Za a sake ƙirga ƙuri'u a Georgia
- Ali Ƙwara Azare 'mai kama ɓarayi' ya rasu
- Amurka ta saka wa surukin shugaban Lebanon takunkumi
- Buhari ya karɓi rahoton abubuwan da suka faru bayan rikicin ENDSARS a Legas
- An samu 'ƙaruwar' fashi da makami a Jihar Edo
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai.















