Assalamu Alaikum warahmatullah.
Ƴan'uwa ku sanya Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum acikin Addu'o'inku!
Yau kusan sati kenan malam bayida lafiya, wannan nema dalilin da yasa ba'ayi karatu ba ranar Litinin, kuma yauma bisa dukkan alamu zayyi wahala ayi karatu saboda yanayin
Names of Paradise
1. Jannat ul-Firdaws. The Loftiest Garden of Paradise.
2. Jannat un-Na’eem The Garden of Bliss.
3. Jannat ul-Khuld. The Garden of Eternity.
4. Jannat ul-Ma’wā.The Garden of ‘Eternal’ Residence.
5. Jannat ul-‘Adn. The Garden of [Adn/Eden] Eternity.
This is Abubakar Dalhatu Zurmi, Ph.D., the current but soon-to-retire Comptroller of the Nigeria Customs Service in charge of Kano and Jigawa Area Command.
He goes to the office by 8am and closes at 8pm.
He does not use official vehicles after office hours.
A few months ago,
Ƴan'uwa ku tayamu godiya wa Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum!
Kusan duk wani ɗalibi mai zuwa majalisin Malam yau yana cikin farin ciki, ɗazu bayan sallar isha'i malam yayi rabo wa ɗalibai sama da 50.
Wasu sun samu Kwalin Taliya da kuɗi, wasu sun samu kuɗi 10k, wasu 20k, wasu
An ɗauko gawar Malam acikin motar ambulance ɗinsa, da ya siya da kuɗinsa, kuma yabayar fisabilillah domin ɗaukar gawar gama-garin al’umma 😭
Malam ya gina masallaci
Malam ya gina assibiti
Malam ya gina makaranta ( College Of Education Dutsin Tanshi Bauchi) kuma yake bada ilimi
A billionaire, born to a billionaire, lived to 94 and passed away after performing Hajj in Dubai. His body was taken to Madinah for the funeral and laid to rest in Al-Baqi'. What a fulfilling life, a true example of achievement.
May Allah grant us blessings in our own journeys.
Inna lillahi wa inna ilayhi rajiun!!!
Just few minutes ago wani dan uwa ke ce min jikin Malam yayi zafi don Allah a sa shi a addu’a, ashe ciwon ba na tashi bane. Malam ya cin ma Ajali, Lokaci yayi. Maza sun kwanta dama!
Kai da ka riga mu bakayi sauri ba Malam, mu da muka rage
Kar mu manta da Malamin mu (Shiekh Abdulaziz Dutsen Tanshi) a cikin addu’oin mu don Allah, Malam yana kwanche yana jinya kamar yadda aka gaya min.
Allah ya ba Malam lafiya yasa kaffara ne, Amin. 🤲🏻