user avatar
Premium Times HAUSA
@PTimesHausa
Jaridar Premium Times ta shahara wajen kawo muku sahihan labarai da Ɗumi-Ɗumin su
Federal Capital Territory
Joined January 2017
  • user avatar
    " Jami'an tsaron SSS sun tasa keyar Aminu har fadar shugaban kasa, gaban Aisha Buhari inda suka rika jibgarsa a gabanta, ya na kuka, tana zaune ta na kallo. Ƙarin bayani a nan: bit.ly/3idGj9H
  • user avatar
    Gwamnan Zamfara ya yi alkawarin kawo karshen rashin tsaro a jihar hausa.premiumtimesng.com/2023/06/gwamna…
  • user avatar
    ‘Yan Sanda sun gayyaci sanatan da ya mam-mari mata a kantin saida azzakarin roba hausa.premiumtimesng.com/2019/07/yan-sa…
  • user avatar
    Kada ayi gaggawan bayyana sakamakon Kano da aka yi wa PDP karfa-karfa – Abba Gida-Gida goo.gl/R87xht
  • user avatar
    CANJIN KUƊI: " Muna nan tare da Talakawan Najeriya - bit.ly/3I1PAuL
  • user avatar
    Zaben nan ko da tsiya-tsiya sai mun ci zaben – Shuaban APC na Kano goo.gl/2QaCYH
  • user avatar
    SAKAMAKON ZABE KANO: Bichi - APC 1969, PDP 39 Bebeji - APC 205, PDP 0 Rogo - APC 1033, PDP 162 Sumaila - APC 968, PDP 154 Wudil - APC 954, PDP 23 Karanta nan: wp.me/p8iDgo-4K4
  • user avatar
    Wata Sabuwar Karyar Kuma Da Shedanu Suke Yadawa, Wai Kwankwaso ya Kulla alaka da ‘yan Shi’ah goo.gl/EgZk7x
  • user avatar
    PDP ta ce ba ta amince da zaben da ake maimaitawa a Kano ba goo.gl/orop5s
  • user avatar
    FARAWA DA BISIMILLAHI: Daga yanzu za a rika duba mata da yara kyauta ne a asibitocin Zamfara – Matawalle hausa.premiumtimesng.com/2019/05/farawa…
  • user avatar
    Nagode mutanen Kaduna, yanzu ne za ku kwankwadi romon dimokradiyya – Inji El-Rufai goo.gl/CCU9S1
  • user avatar
    KWANKWASIYYA: Guguwar da ta kasa kayar da daurin tsintsiya ko guda daya goo.gl/viynAK
  • user avatar
    Na yi wa Sanusi nisa, karamar hukuma ne daidai da shi – Inji Ganduje hausa.premiumtimesng.com/2019/05/na-yi-…
  • user avatar
    A sake zaben Kano, babu kuri’un da INEC za ta lissafa -Inji Kwankwaso goo.gl/uFNNEa